Recipe: Tasty Dambun shinkafa with vegetables soup

Dambun shinkafa with vegetables soup.

Dambun shinkafa with vegetables soup You can have Dambun shinkafa with vegetables soup using 16 ingredients and 5 steps. Here is how you achieve it.

Ingredients of Dambun shinkafa with vegetables soup

  1. Prepare of Shinkafa cup 2.
  2. It's 9 of Maggi.
  3. It's 1/2 cup of Mai.
  4. Prepare 10 of Carrot.
  5. It's of Cabbage 1/3 kwallo.
  6. It's 8 of Green beans.
  7. You need 1/3 cup of Peas.
  8. You need of Nama rabin kilo.
  9. Prepare 1 of Ginger.
  10. It's of Curry tsp 1.
  11. It's 1 of Red pepper.
  12. It's 2 of Albasa mai lawashi.
  13. Prepare 9 of Tumatur.
  14. It's 4 of Attarugu.
  15. You need 5 of Tafarnuwa.
  16. You need of Ruwa cups 7.

Dambun shinkafa with vegetables soup instructions

  1. Ki debo shinkafar ki cup biyu ki bada gurin markade a barza maki ita bayan an kawo ki wanke ki samu abun tace shinkafa ki zuba ciki ki dan barshi ya tsane sai ki daura ruwa a tukunya ki aza wanan abun tatar shinkafa bisa ki kunna wuta ki barshi ya turaruwa zuwa minti 30.
  2. Sai ki sauke ki juye a wata roba kisa su albasa da carrot da maggi guda biyu ki zuba mai 1/4 cup ki juya koh ina ya samu sai ki sake maidawa akan wuta ya sake turara zuwa 30min.
  3. For the soup zaki gyara tumatur da albasa da attarugu ki nika su ki yanka vegetables dinki ki daura a tukunya ki dafa su da baking powder amma Banda cabbage zaki dafa, daga carrot sai green beans sai peas zaki dafa sai ki ta ce su.
  4. Ki zuba mai 1/4 cup a tukunya ki zuba albasa sanan ki kawo markadan kayan miyan ki ki zuba ki soya su ki dafa nama da kayan kamshi ginger and garlic da albasa kisa maggi biyu ki barshi da dan ruwa kadan sanan ki zuba Su vegetables dinki peas,carrot da cabbage da red pepper,green beans din da kika yanka a cikin kayan miyar da kike soyawa kisa maggi da curry sai ki kawo naman ki ki zuba ki barshi zuwa minti biyar haka tayi shikenan.
  5. Note ni bana saka Salt a girki amma idan kina so zaki iya sakawa.

Comments